Şarkılar
Sanatçılar
Türler
Parça kapağı KIRA

KIRA

Ado

3:08J-pop, anime, J-rock, Vocaloid 2026-04-21

Şunun daha fazla şarkısı: Ado

  1. AiAiA
    anime, J-pop, J-rock 4:14
  2. Odoru Ponpokorin
    J-pop, J-rock, anime 3:14
  3. Angelseek
  4. Vivarium
  5. 風と私の物語
  6. MAGIC
    J-rock, anime, J-pop 2:52
Tüm şarkılar

Açıklama

Kayıt aranjörü, Yapımcı, Söz Yazarı, Besteci: Tatsuya Kitani

Vokal: Ado

Karıştırma Mühendisi: Norikatsu Teruuchi

Sözler ve çeviri

Orijinal

Gwanja

Ana kirana "Gwanja"

Wadansu na zagi na

Ni na sani sa an sha ruwan cikin kannan ake jan guga

Hey, hey

Suna ta cewa "Gwanja"

Wadansu na zagi na

Ni na sani cewa da ruwan ciki kannan ake ja guga

Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa Gwanja)

Wadansu na zagi na

Ashe annabi jika

Duka yake, ruwa magajin gora

In ka shuka, a cinye maka amfanin gona kadan ga aikin fara

Maikin ka shine za ka shigo ruwan ya nuna kata da kura

Shi koh masoyi ka, ko ta yaya zai iya yin ma kara

Giwa ta cen dawa zauna, saniya ko saura

Masoya kan zo guna, binciken wanene? Gwanja

(Wadansu na zagi na)

Tun daga kujeran nan ta tsakar gida

Na fara kirga masoya

Nadoki asha ruwa

Na zama, zuma kulum na tashi da gaiya

Sannan na gane iyawa ta gina farko tin daga koya

Tun ina karami, akan buri na ba ni da sanya

Yau ni ake wa kira, Gwanja, angon yayar su Rukkaya

Kai da ka san ni a bara ka zo bana ka kara kallon Gwanja

Suna ta cewa "Gwanja"

Wadansu na zagi na

Gwanja

Ana kirana "Gwanja"

Wadansu na zagi na

Kafin na sami kudi a da, na gasa sabar saba (saba)

Ni da kafafu na, ba ramin da ban haura ba

Wasu abokai na cen suke zafin nema, bazaya ban samu ba

Ni koh na ce, "Ko ba zan samu ba, a gida bazan zauna ba"

Yanzu gun da suke ya zuge, mota ta ma ba ta je gun ba

Sai sauka nai, na je a kafa, su kai ta mamaki wai ni ne Gwanja

Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa)

Kuma na saba yin saka, na je gaba a warwaremin tubka

Na saba umarni na juya, a karkata mani doka

Kafin na fara zama da masoya, wallahi na sha shaka

Na zama bakin ganga, kowa ya zo she ni zai doka

Na gode sarki, Allah, wanda ya sauya shika

Na fara yin waka, a ciki nata yadaga sunan Gwanja

(Ana kirana "Gwanja)

(Wadansu na zagi na)

Türkçe çeviri

Gvanja

Ana kirana "Gwanja"

Wadansu ve zagi na

Ni na sani sa an sha ruwan cikin kannan ve jan guga

Selam, selam

Suna ta cewa "Gwanja"

Wadansu ve zagi na

Bir şey yapmadım ve bir şey yapmadım

Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa Gwanja)

Wadansu ve zagi na

Ashe annabi jika

Duka yake, ruwa magajin gora

Ka shuka'da, bir cinye maka amfanin gona kadan ga aikin fara

Maikin ka Shine za Ka Shigo Ruwan ya da Kura Kata da Kura

Shi koh masoyi ka, ko ta yaya zai iya yin ma kara

Giwa ta cen dawa zauna, saniya ko saura

Masoya kan zo guna, binciken wanene? Gvanja

(Wadansu na zagi na)

Tun daga kujeran nan ta tsakar gida

Na fara kirga masoya

Nadoki asha ruwa

Na zama, zuma kulum ve tashi da gaiya

Sannan na gane yawa ta gina farko teneke daga koya

Tun ina karami, akan buri na ba ni da sanya

Yau ni ake wa kira, Gwanja, angon yayar su Rukkaya

Kai da ka san ni a bara ka zo bana ka kara kallon Gwanja

Suna ta cewa "Gwanja"

Wadansu ve zagi na

Gvanja

Ana kirana "Gwanja"

Wadansu ve zagi na

Kafin na sami kudi a da, na gasa sabar saba (saba)

Ni da kafafu na, ba ramin da ban haura ba

Wasu abokai na cen suke zafin nema, bazaya ban samu ba

Ni koh na ce, "Ko ba zan samu ba, a gida bazan zauna ba"

Yanzu gun da suke ya zuge, mota ta ma ba ta je gun ba

Sai sauka nai, na je a kafa, su kai ta mamaki wai ni ne Gwanja

Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa)

Kuma na saba yin saka, na je gaba ve warwaremin tubka

Na saba umarni na juya, bir karkata mani doka

Kafin na fara zamana da masoya, wallahi na sha shaka

Na zama bakin ganga, kowa ya zo she ni zai doka

Na gode sarki, Allah, wanda ya sauya shika

Na fara yin waka, a ciki nata yadaga sunan Gwanja

(Ana kirana "Gwanja)

(Wadansu na zagi na)

Videoyu izle Ado - KIRA

Parça istatistikleri:

Dinlenme Spotify

Liste sıralamaları Spotify

En yüksek sıralamalar

Görüntülenme YouTube

Liste sıralamaları Apple Music

Shazams Shazam

Liste sıralamaları Shazam